Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2024

Yobe Blockchain Academy

  YOBE BLOCKCHAIN ​​ACADEMY.  Background: Yobe Blockchain Academy wata cibiya ce da aka kirkire ta don ilimantar da ilimin blockchain fadin jahar Yobe, Arewa, da kuma Nigeria baki daya. An kafa shi tare da sadaukar da kai don ƙarfafa mutane da ilimi da ƙwarewa a cikin fasahar blockchain, makarantar tana neman haɓaka al'umma da ilimin blockchain domin dogaro da kai.  A Yobe Blockchain Academy, ɗalibai zasu samu gogewa tareda samun ilimi na practical wanda zai taimaka wajen fahimtar duk wani concept na blockchain, ta hanyar ingantaccen tsarin koyarwa da tsarin ilmantarwa mai amfani, makarantar bata tsaya a iya blockchain ba harda wasu koyarwa akan abunda y shafi kimiyya da fasaha da kuma hanyoyi na samun biyar goma a yanar gizo irinsu (Digital Marketing + Legit  Mining/Farming + Legit Airdrop e.t.c) Manufar Mu:  Ƙarfafa mutane musamman matasa tare da ilimin fasaha na blockchain, haɓaka al'umma ta hanyar ilimin don bunkasa ci gaban tattalin arziki, canji na dijital...